Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya ce ƙofar sulhu a buɗe take tsakaninsu da ɓangaren Sanata Ibrahim Shekarau. A cikin wata tattauanwa da BBC ta yi da shi, Ganduje, ya ce yanzu lokaci ne na ...